Surat Al-Mu'minun, aya ta 37

23:37

إِنۡ هِيَ إِلَّا حَيَاتُنَا ٱلدُّنۡيَا نَمُوتُ وَنَحۡيَا وَمَا نَحۡنُ بِمَبۡعُوثِينَ ٣٧

In hiya illā hayātunad-dunyā namūtu wanahyā wamā nahnu bimab'ūthīn

"Rãyuwa ba ta zama ba fãce rãyuwarmu ta dũniya, munã mutuwa kuma munã rãyuwa,1 kuma ba mu zama waɗanda ake tãyarwa ba."

Bayanan ƙasa

1 Munã mutuwa kuma munã rãyuwa da haihuwar ɗiya da 'yã'ya. A bãyan wannan bãbu wata rãyuwa ta wata Lãhira,.