Surat Al-Hijr, aya ta 27

15:27

وَٱلۡجَآنَّ خَلَقۡنَٰهُ مِن قَبۡلُ مِن نَّارِ ٱلسَّمُومِ ٢٧

Wal-jānna khalaqnāhu min qablu min nāris-samūm

Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar1 iskar zafi.

Bayanan ƙasa

1 Halittar Ãdamu daga yumbu kekasasshe, ya fi daraja bisa halittar Shaiɗan daga harshen wuta, dõmin wuta tanã nũni ga sassabcin hankali da rashin natsuwa.