Surat Al-Hijr, aya ta 20

15:20

وَجَعَلۡنَا لَكُمۡ فِيهَا مَعَٰيِشَ وَمَن لَّسۡتُمۡ لَهُۥ بِرَٰزِقِينَ ٢٠

Waja'alnā lakum fīhā ma'āyisha wamal lastum lahū birāziqīn

Kuma Muka sanyã muku, a cikinta, abũbuwan rãyuwã1 da wanda ba ku zamã mãsu ciyarwa gare shi ba.

Bayanan ƙasa

1 Muka sanya muku abũbuwan rãyuwa a cikinta, kuma Muka mallaka muku bãyi waɗanda suke bã kũ ne kuke ciyar da su ba, Mũ ne ke ciyar da su game da ku duka. Wãtau aza abũbuwa a kan ma'auni shĩ ne maslaha rashin yarda da tsaron ma'aunin nan shĩ ne izgili.