Surat Al-Hadid, aya ta 17

57:17

ٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ يُحۡيِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَاۚ قَدۡ بَيَّنَّا لَكُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ١٧

I'lamū annallāha yuhyil-arda ba'da mawtihā qad bayyannā lakumul-āyāti la'allakum ta'qilūn

Ku sani cẽwa Allah Yanã rãyar da ƙasã a bãyan mutuwarta.1 Lalle Mun bayyanamuku ãyõyi da fatan zã ku yi hankali.

Bayanan ƙasa

1 Mai rãyar da ƙasa a bãyan mutuwarta da ruwa. Yanã rãyar da zukãta sabõda tawãlu'i ga ambaton Allah da bin umumin Sa. Watau tawalu'i daidai yake da ruwa wajen rãyarwa ga matattu, sai dai kõwane da tãsa hanya.