Surat Al-Furqan, aya ta 71

25:71

وَمَن تَابَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا فَإِنَّهُۥ يَتُوبُ إِلَى ٱللَّهِ مَتَابٗا ٧١

Waman tāba wa'amila sālihan fa innahū yatūbu ilallāhi matābā

Kuma wanda ya tũba,1 kuma ya aikata aiki mai kyau, to, lalle ne sai ya tũba zuwa gaAllah.

Bayanan ƙasa

1 Wanda ya tũba daga kõwane irin zunubi, waɗanda aka ambata da waɗanda ba a ambata ba, kõ dã laifinsa kãfirci ne, to, sai ya tũba zuwa ga Allah kawai, tũba ta gaskiya, lalle ne Allah zai karɓi tũbarsa matuƙar ajalin mutuwa bai sauka a kansa ba.