Surat Al-Baqarah, aya ta 183

2:183

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ كُتِبَ عَلَيۡكُمُ ٱلصِّيَامُ كَمَا كُتِبَ عَلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تَتَّقُونَ ١٨٣

Yā'ayyuhal-ladhīna āmanū kutiba 'alaykumus-siyāmu kamā kutiba 'alal-ladhīna min qablikum la'allakum tattaqūn

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta1 azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa,

Bayanan ƙasa

1 Bayãnin hukuncin azumi da darajar watan Ramalãna wanda aka saukar da Alƙur'ãni a cikinsa.