Surat Al-'Ankabut, aya ta 55

29:55

يَوۡمَ يَغۡشَىٰهُمُ ٱلۡعَذَابُ مِن فَوۡقِهِمۡ وَمِن تَحۡتِ أَرۡجُلِهِمۡ وَيَقُولُ ذُوقُواْ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ٥٥

Yawma yaghshāhumul-'adhābu min fawqihim wamin tahti arjulihim wayaqūlu dhūqū mā kuntum ta'malūn

Rãnar da azãba ke rufe su daga samansu da kuma ƙasan ƙafafunsu kuma Ya1 ce: "Ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa."

Bayanan ƙasa

1 Ga wata ruwãyar "Mu" matsayin "Ya" watau Malã'ika waki1in azãbarsu.