Surat Al-Anbiya, aya ta 33

21:33

وَهُوَ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَ وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ كُلّٞ فِي فَلَكٖ يَسۡبَحُونَ ٣٣

Wahuwal-ladhī khalaqal-layla wan-nahāra wash-shamsa wal-qamara kullun fī falakin yasbahūn

Kuma shĩ ne wanda Ya halitta dare da yini da rãnã da watã dukansu1 a cikin wani sarari suKe iyo.

Bayanan ƙasa

1 Wannan yã nũna cewa rãnã da watã a cikin sarari guda suke, Kõ da yake akwai nĩsan gaske a tsakãninsu.