ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَجَعَلَ ٱلظُّلُمَٰتِ وَٱلنُّورَۖ ثُمَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِرَبِّهِمۡ يَعۡدِلُونَ ١
Al-hamdu lillāhil-ladhī khalaqas-samāwāti wal-arda waja'alaz-zulumāti wan-nūra thummal-ladhīna kafarū birabbihim ya'dilūn
Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa, kuma Ya sanya duffai da haske1, sa'an nan kuma waɗanda suka kãfirta, da Ubangijinsu suke karkacewa.
Bayanan ƙasa
1 Duffai na dare da zãlunci da bin hukunce-hukuncen al'ãdu, haske kuma shĩ ne na taurãri da wuta da shari'u na Littãfi da annabci.