Surat Al-Ahzab, aya ta 67

33:67

وَقَالُواْ رَبَّنَآ إِنَّآ أَطَعۡنَا سَادَتَنَا وَكُبَرَآءَنَا فَأَضَلُّونَا ٱلسَّبِيلَا۠ ٦٧

Waqālū rabbanā innā ata'nā sādatanā wakubarā'anā fa adallūnas-sabīlaā

Kuma suka ce: "Yã Ubangijinmu! Lalle mũ mun1 bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya!

Bayanan ƙasa

1 Wannan yã nũna bi da jãhilci ga addini bã uzuri bã ne.Anã azãbtar da mai bi, kamar yadda ake azabtar da shugaban ɓata.