Surat Adh-Dhariyat, aya ta 57

51:57

مَآ أُرِيدُ مِنۡهُم مِّن رِّزۡقٖ وَمَآ أُرِيدُ أَن يُطۡعِمُونِ ٥٧

Mā urīdu minhum mir rizqin wamā urīdu an yut'imūn

Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni.1

Bayanan ƙasa

1 Bã Ni nufin su sãmo Mini abinci, kuma bã Ni nufin su dafa Mini abinci.