Surat Ad-Dukhan, aya ta 29

44:29

فَمَا بَكَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلسَّمَآءُ وَٱلۡأَرۡضُ وَمَا كَانُواْ مُنظَرِينَ ٢٩

Famā bakat 'alayhimus-samā'u wal-ardu wamā kānū munzarīn

Sa'an nan samã da ƙasã ba su yi kũka 1a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba.

Bayanan ƙasa

1 Watau sama da ƙasa ba su girgizu ba sabõda halaka su da aka yi kamar ba a yi, kõme ba.