Surat Ad-Dukhan, aya ta 14

44:14

ثُمَّ تَوَلَّوۡاْ عَنۡهُ وَقَالُواْ مُعَلَّمٞ مَّجۡنُونٌ ١٤

Thumma tawallaw 'anhu waqālū mu'allamum majnūn

Sa'an nan suka jũya baya daga gare shi, Kuma suka ce: "Wanda ake gayãwa1 ne, mahaukaci."

Bayanan ƙasa

1 Sunã nufin waɗansu mutãne ne ke gaya wa Annabi Alƙur'ãni, kõ kuma daga alãma watau wai Annabi taɓaɓɓe ne, mahaukaci. Taɓaɓɓe da mahaukaci duka ma'anarsu guda ce, watau marashin hankali,wanda aka yi wa alãma da rashin hankali.